Direban Babbar Mota ya Hallaka Dan Karota a Kano

Date:

Daga Kamal Yakubu Ali

Wani Direban Babbar Mota ya take Wani Dan karota Wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwar Dan karotar nan take a safiyar talatar nan.

Wasu shaidun gani da Ido sun Shaidawa wakilin Kadaura24 cewa lamarin ya faru ne a hauren wanki Inda ya tsayar da Direban shi Kuma yaki tsayawa, hakan tasa Dan karotar ya dare Kan motar shi Kuma Mai motar ya taka burki Inda Dan karotar ya fado nan take Kuma ya take shi.

Shedun Suka ce da Direban ya tabbatar da mutuwar Dan karotar hakan tasa ya gudu ,Amma daga bisani Mutanen Wajen sukai Masa tara-tara Suka tare motar Amma Direban ya tsere.

Kadaura24 ta tuntubi Jami’in hulda da Jama’a na Hukumar Karota Nabulisi Abubakar Kofar Na’isa don Jin ta bakinsu, sai dai yasa Suna cigaba da buncike akan lamarin kafin furta Wani abu a wajen.

5 COMMENTS

  1. Hey I know this is off topic but I was wondering if you knew of any
    widgets I could add to my blog that automatically tweet my newest twitter updates.
    I’ve been looking for a plug-in like this for quite
    some time and was hoping maybe you would have some experience with something like this.
    Please let me know if you run into anything. I truly enjoy reading your blog and I look forward to your new updates.

  2. Hey, I think your site might be having browser compatibility issues.
    When I look at your blog site in Safari, it looks fine
    but when opening in Internet Explorer, it has some overlapping.
    I just wanted to give you a quick heads up! Other then that, excellent blog!

  3. I’m really inspired together with your writing abilities as neatly as with the structure to your weblog.Is that this a paid subject or did you modify it yourself?Either way keep up the excellent quality writing, it isuncommon to peer a nice weblog like this one these days..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

An sake sauya lokacin jana’izzar Aminu Ɗantata – Gwamnatin Nigeria

Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce Hukumomi a Kasar Saudiyyar...

Fadan daba: ku fito ku Kare Kan ku da iyayenku – Gwamnatin Kano ga matasa

Ku tashi ku Kare kanku da iyayen Gwamnatin jihar kano...

Rasuwar Aminu Ɗantata babban rashi ne ga Duniya baki daya – Shugaban kamfanin Yahuza Suya

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Shugaban kamfanin Yahuza Suya & Catering...