Wani Dan Sanda ya Harbe abokin Aikinsa a Kano

Date:

Daga Zainab Muhd Kabara

Wani sufeto dan sanda mai suna Yau Alhassan a jihar Kano ya harbe abokin aikinsa bayan rashin fahimtar data faru a tsakanin su.

Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Warawa dake nan jihar Kano.

Lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar wanda aka harba mai suna Sergent Basharu Alhassan, Wanda hakan ya girgaza al’ummar jihar Kano sosai.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa yayin tabbatar da afkuwar lamarin ya ce kwamishinan’ yan sandan jihar ya bayar da umarnin yin cikakken bincike kan lamarin.

429 COMMENTS

  1. Усик – Джошуа: анонс і прогноз на бій в Лондоні Смотреть онлайн прямую трансляцию боя Энтони Джошуа – Александр Усик 25.09.2021 Бокс Видео бокса 07:40. Болельщики считают, что Усик побьёт Джошуа. Комментирует Эдди Хирн. 25.08.21. 19:10. Энтони Джошуа сравнил себя с Месси и рассказал о подготовке к Усику. 24.08.21. 13:05. Энтони Джошуа назвал ключ к

  2. Усик – Джошуа: у мережі з’явився ефектний промо-ролик Энтони Джошуа Александр Усик Він переконаний, що Олександр Усик розпочне бій активніше, а чемпіон буде спершу вичікувати. Але Вайт наполягає, що у проміжку між 5-м та 7-м раундами Джошуа переможе Усика нокаутом.

  3. Porn, Contract minus labouring under a misapprehension Porn Videos, Porno Ring Tube & XXX Pornography. Watchful Porn Movies – Unrestrained Iphone Having it away, Android XXX. Unsparing Porn Movies, Thriving to bed Flicks, XXX Porno Videos & Grown up Porn
    free porn video

  4. Porn, Free-born Porn Videos, Porno Bonking Tube & XXX Pornography. Non-stationary Porn Movies – Open-handed Iphone Joining, Android XXX. Unconstrained Porn Movies, Shagging Travelling illustration, XXX Porno Videos & Full-grown Porn
    free porn video

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...

Yanzu-yanzu: Manjo Hamza Al-Mustapha ya koma jam’iyyar SDP

Daga Maryam Muhammad Ibrahim   Major Dr. Hamza Al-Mustapha ya shiga...

Inganta aiyukan hukumar zakka hanya ce da gwamnatin za ta bi don rage talauci a Kano – Sarkin Rano

Daga Kamal Yakubu Ali   Mai martaba sarkin Rano Amb. Muhammad...