Yanzu-Yanzu: An ga watan karamar Sallah a Saudiyya

Date:

Daga Auwal Alhassan Kademi

 

Hukumomin a ƙasar saudiyya sun tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal wanda hakan ke nuna an kammala ibadar azumin watan Ramadan na bana.

 

Sashihin shafin Haraimain Sharifain ne ya tabbatar da ganin watan na Shawwal a yankin Tumair da Sudair bayan amfani da akai da na’urorin zamani wajen ganin watan.

Falakin Shinkafi ya rabawa Marayu 100 kayan Sallah a Kano

Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta rawaito cewa hukumomin ƙasar saudiyya sun ce ba lallai a iya ganin watan ba sakamakon chanjawar yanayi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama mata da maza da ke aikata badala

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mata hudu...

Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Magantu Kan Batun Sheikh Abduljabbar

Hukumar Gyaran Hali ta Jihar Kano ta bayyana cewa...

Dalilin da ya sa na bar tafiyar Kwankwasiyya – Farouk Lawan

Tsohon ɗan majalisar tarayya, Farouk Lawan, ya bayyana cewa...

An Dauke Shaikh Abduljabbar Daga Gidan Yari na Kurmawa Zuwa Wani Wuri – Yan uwansaba

Wani labari da ke yawo a kafafen sada zumunta...