Rarara ya raba kayan abinchi ga magidanta a garin kahutu

Date:

Daga Abubakar Sa’eed Sulaiman

 

Shahararren mawakin nan Dauda Kahutu Rarara ya raba kayan Abinchi da Kudin Cefane ga akalla magidanta 1,200 a garin kahutu dake karamar hukumar Danja ta jahar Katsina.

 

Dauda Kahutu Rarara Ya Raba Buhun – hunan shinkafa da masara guda 1,200 da kudin cefane a matsayin tallafin azumin watan Ramadan mai albarka.

 

Kammala zaben 2023: Abba Gida-gida ya baiwa shugabannin kananan hukumomin Kano shawara

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Hadimin Rarara kan harkokin yada labarai Rabi’u Garba Gaya ya fitar.

 

Kungiyar Ciyamomin kano ( ALGON) ta Gargadi Baffa Bichi kan shawarar da Abba Gida-gida ya ba su

Ko a kwanakin baya ma sai da mawakin ya gudanar da irin wannan rabo ga wasu daga cikin masu karamin karfi a dake kano, Inda a nan ne Dauda Rarara yake gudanar da harkokin sa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi: Ganduje ya yi murabus daga shugaban jam’iyyar APC na kasa

Daga Abdullahi Shu Shugaban jam'iyyar APC na kasa Abdullahi Umar...

Murtala Sule Garo Ya Taya Al’ummar Musulmi Barka da Shigowar Sabuwar Shekarar Musulunci ta 1447AH

    Tsohon dan takarar mataimakin gwamnan jihar Kano, Alhaji Murtala...

Tinubu zai mayar da Fubara kan kujera gwamnan Rivers amma ya gindaya masa sharadi- Rahoto

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da mayar...

Yadda Makarantar JSS Unguwa uku dake K/H Tarauni ta Zama mafakar shaye-shaye da yan daba

Daga Mubina Ahmad Galadanchi Wasu daga cikin al'ummar unguwar unguwa...