Dan Majalisar NNPP ya fice daga jam’iyyar zuwa APC

Date:

 

Yusuf Galambi dan majalisar wakilai ya sauya sheka daga jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Tajudeen Abbas, shugaban majalisar ne ya sanar da sauya shekar ta Galambi a wata wasika da aka karanta a zauren majalisar a yau Alhamis.

Ku ba mu hadin kai mu sauke nauyin da gwamnan Kano ya dora mana – Barr. Dan Almajiri ga mawadata

Dan majalisar shi ne ke wakiltar mazabar tarayya ta Gwaram a jihar Jigawa.

InShot 20250115 195118875
Talla

Galambi ya ce yanke shawarar komawa APC din sa ya samo asali ne daga “umarni” daga mazabar sa.

Ya kuma danganta kudurinsa na barin jam’iyyar NNPP da rikicin shugabancin jam’iyyar.

Tuni dai dan majalisar ya ziyarci shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Za mu kashe Sama da Naira miliyan 105. Dan Bunkasa Harkar ilimi a karamar hukumar Dala – Hon Surajo Imam

Daga Sani Idris maiwaya   Shugaban karamar hukumar Dala Alhaji Surajo...

Zaben 2027: Kwankwaso ya bugi kirji

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya...

Sha’aban Sharada ya sami sabon mukami

Daga Sharifiya Abubakar   Kungiyar ‘yan majalisun dake kula da tsaro...

Ku ba mu hadin kai mu sauke nauyin da gwamnan Kano ya dora mana – Barr. Dan Almajiri ga mawadata

Daga Kamal Yakubu Ali   Sabon shugaban hukumar zakka da Hubusi...