Zanga-zanga: Gwamnatin tarayya ta ba da sanarwa kan gidajen yari

Date:

 

 

A daidai lokacin da ake sa ran za a fara zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a fadin Nijeriya a ranar 1 ga watan Agusta, gwamnatin tarayya ta ayyana dukkanin gidajen gyara hali 256 da ke fadin Nijeriya a matsayin “wuri Mafi hatsari” inda ta yi gargadin cewa, kada a keta alfarmar su a kowane irin hali.

Talla
Talla

Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Gidajen fursuna na Kasa (NCoS), Halliru Nababa, ne ya yi wannan gargadin a cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, ACC Abubakar Danlami Umar, ya sanya wa hannu a madadinsa ranar Talata a Abuja.

Nababa ya bayyana cewa, “Saboda zanga-zangar da aka ce za a gudanar a ranar farko ta watan Agustan 2024, hukumar kula da gidan gyara hali ta Nijeriya na son sanar da jama’a cewa, an sanya duk gidajen gyara hali na Nijeriya a matsayin ‘jar danja’; don haka, duk wani mutum ko gungun mutanen da ba su da hurumi, kar a gansu a wuraren.”

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta sauyawa makarantar mata ta Mai Kwatashi matsugunni

Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta ɗauke Karantar Sakandare...

Sule Lamido, Ya Yi Barazanar Maka Shugabannin PDP a Kotu

  Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana...

Tsofaffin Kansiloli Sun Yi Saukar Alƙur’ani da Addu’a na Musamman ga Gwamna Abba

  Ƙungiyar tsofaffin kansiloli na jihar Kano ta gudanar da...

Hisbah ta kama mutane 25 bisa zargin shirya auren jinsi a Kano

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama akalla mutane...