Yanzu-yanzu: CBN Ya Sake Karya Farashin Dala a Nigeria

Date:

Daga Halima Musa Sabaru

 

Babban bankin Najeriya ya sake sanar da sayar da dala ga masu gudanar da harkokin canji na  Nigeria.

Babban bankin ya bayyana hakan ne a wata takardar da aka sanya a shafinta na X a ranar Litinin.

Majalisar Dokokin Edo Ta Tsige Mataimakin Gwamnan Jihar

Babban bankin ya ce an shirya sayar da dala 10,000 ga kowanne kamfanin chanjin kasashen waje duk dala 1 a kan N1101, sannan ya umurci dillalan da su siyar da su a kan kari da bai wuce kashi 1.5 na kudin CBN ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kotu a Kano ta hukunta masu shago saboda zubar da shara a kan titi

Kotun tafi da gidanka da ke Kano ta yanke...

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama mata da maza da ke aikata badala

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mata hudu...

Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Magantu Kan Batun Sheikh Abduljabbar

Hukumar Gyaran Hali ta Jihar Kano ta bayyana cewa...

Dalilin da ya sa na bar tafiyar Kwankwasiyya – Farouk Lawan

Tsohon ɗan majalisar tarayya, Farouk Lawan, ya bayyana cewa...