Daga Nasiba Rabi’u Yusuf
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Saad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulmin Nigeria da su fara neman jinjirin watan SHAWWAL 1445AH, a gobe Litinin 8 ga watan Afrilu 2024 daidai da 29 ga Ramadan 1445 Hijira.
KADAURA24 ta rawaito a wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban kwamitin ba da shawara kan harkokin addini na fadar sarkin Musulmi, prof. Sambo Wali Junaidu ya ce idan an gan shi ( watan) a sanar da dagaci ko hakimi mafi kusa domin tuntubar Sarkin Musulmi.
Dan majalisar dokokin jihar kano Ibrahim kundila ya rasu
Za a iya amfani da waɗannan lambobin wayar dake domin kai rahoton ganin ganin watan zuwa ga fadar Sarkin Musulmi.
Ramadan: Abubuwan da ya kamata ku sani game da Khatamar Al-Qur’ani ta bana a masallacin Harami
08037157100
07067416900
08066303077
08036149757
08099945903