Daga Rahama Umar Kwaru
Masu amfani da shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram suna fuskanta matsala da yammacin wannan rana ta talata.
Bidiyon Dala: Kotu ta Yanke Hukunci Kan Karar da Ganduje Ya Kai Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Kano
Mafi yawan masu amfani da shafukan sun fuskanci cewa an fitar dasu daga shafukan sada zumunta Sakamakon matsala da kamfanin Meta wadanda sune mamallaka dandalin sada zumunta na Facebook da Instagram.
Gwamna Abba Kabir Ya Mikawa Majalisar Kano Sunayen Kwamishinonin Da Zai Nada
Masu amfani da dandalin sada zumunta na Facebook da Instagram sun fara fuskanta matsalar ne tun da misali karfe 3:39 na yammacin wannan rana ta talata.
Ya zuwa yanzu dai ba wani cikakken bayani kan Dalilin da yasa Ake fuskanta wannan matsalar.