Daga Khadija Abdullahi Aliyu
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya daga likkafar Mai magana da yawunsa Sanusi Bature Dawakin Tofa daga babban Sakataren yada labaran gwamna zuwa Babban Daraktan yada labarai da hulda da jama’a na gwamna.
A wata sanarwa da daraktan wayar da kan jama’a na gidan gwamnatin Kano Aliyu Yusuf, ya aikowa kadaura24 yace nadin da sauran nada-naden sun fara aiki ne nan take.
Sanarwar tace gwamnan ya kuma amince da nadin wadannan mutane kamar haka:
1. Hon. Rabi’u Saleh Gwarzo, Permanent Commissioner I SUBEB
2. Engr. Sarki Ahmad, Director General, Rural Access and Mobility Project
3. Hon. Surajo Imam Dala, Director General, Cottage Trade and Street Hawking
4. Dr. Dahiru Saleh Muhammad, Executive Secretary, Science and Technical Schools Board

5. Abubakar Adamu Rano, Deputy Managing Director, Radio Kano
6. Hajiya Hauwa Isah Ibrahim, Deputy Managing Director, ARTV
7. Dr. Gaddafi Sani Shehu, Deputy Managing Director, Kano Hydro Electricity Development Company (KHEDCO).
Da dumi-dumi: Gwamnan Kano Abba Kabir ya nada wanda zai kula da ofishin sakataren gwamnatin jihar
8. Dr. Ibrahim Garba Muhammad, Special Adviser, Human Resources
9. Hon. Dankaka Hussain Bebeji, Special Adviser, Deputy Governor’s office
10. Chief Chukwuma Innocent Ogbu , Special Adviser, Igbo Community.
11. Abdussalam Abdullateef, Special Adviser, Yoruba Community.
12. Mr. Andrew Ma’aji, Special Adviser, Northern Minority.
13. Alh. Usman Bala, Special Adviser, State Affairs.
14. Hajiya A’in Jafaru Fagge, Special Adviser, Positive Propaganda.
15. Hon. Isah Musa Kumurya, Special Adviser, Marshals.
16. Dr. Naziru Halliru, Special Adviser, Budget and Economic Planning
Dalilin da yasa kotu ta bada umarnin rufe asusun gwamnatin Kano
17. Barr. Maimuna Umar Sharifai, Special Adviser, Community Policing.
18. Hon. Danladi Karfi, Special Adviser, Transportation
19. Gwani Muhammad Auwal Mukhtar, Special Adviser, Inter-Party Relations .
20. Alhaji Ada’u Lawan, Special Adviser, Cabinet Office.
Gwamnan ya taya su murna tare da bukatar su da su yi aiki tukuru don cigaban al’ummar jihar kano.