Da dumi-dumi: Abba Gida-gida ya nada shugabannin wasu Ma’aikatun Lafiya a Kano

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana nadin shugabannin wasu ma’aikatu da Hukumomin lafiya a don tafiyar da su yadda ya kamata.

 

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa kadaura24.

 

Sanarwar tace nadin nasu ya fara aiki ne nan take.

Wadanda aka nada din sune kamar haka:

Talla

1. Dr. Mansur Mudi Nagoda, Executive Secretary, Hospital Management Board (HMB)

2. Dr. Nasir Mahmoud, Executive Secretary, Kano State Primary Healthcare Management Board (SPHMB)

3. Prof. Salisu Ibrahim Ahmed, Executive Secretary, Private Health Institutions Management Agency (PHIMA)

Gwamnatin Kano ta yabawa Cibiyar Sarki Salman bisa yiwa Mutane sama da 1800 aikin idanu kyauta

4. Dr. Fatima Usman Zahraddeen, Executive Secretary, Kano State Health Trust Fund (KHETFUND).

5. Pharm. Ghali Sule, Director General, Drugs and Medical Consumables Management Agency (DCMA)

6. Dr. Usman Bashir, Director General, Kano State Agency for the Control of AIDS (KSACA)

7. Dr. Aminu Magashi Garba, Coordinator, Kano State Cancer Care Centre (KCCC)

8. Dr. Muhammad Abbas, Coordinator Kano State Agency for Disease Control (KADC)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bai dace ɗalibai su rika murnar kammala karatu ta hanyoyin da ba su dace ba – Mal Ibrahim Khalil

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa ‎ ‎ ‎Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano...

Budaddiyar Wasika ga Gwamnan Kano kan wanda zai maye gurbin Muhuyi Magaji R/gado daga Kungiyar Lauyoyi yan Kano

Zuwa ga Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf Gwamnan Jihar Kano Gidan...

Dan majalisa Bichi ya sake biyan kuɗin makarantar dalibai 121 masu karatun digiri na biyu da na digirin digirgir

Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Mazabar Bichi a Majalisar...