Daga Sani Idris Maiwaya
Zababben Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida) ya kafa kwamitin karɓar mulki mai wakilai 65 karkashin jagorancin tsohon sakataren hukumar kula da manyan makarantu ta TETFUND Dr. Abdullahi Baffa Bichi.
A wata sanarwa da babban sakataren yada labarai na zababben gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa kadaura24 a ranar Juma’a, ya ce kwamitin rikon kwarya zai taimaka wajen karɓar mulki cikin tsari daga gwamnatin Ganduje mai barin gado zuwa mai jiran gado ta Abba Gida Gida .
Ya kara da cewa an nada tsahon babban sakatare Abdullahi Musa a matsayin sakataren kwamitin.
Ya ce zababben Gwamna zai kaddamar da kwamitin a ranar Asabar 1 ga Afrilu, 2023 da karfe 2:00 na rana.
Ga cikakken sunayen yan kwamitin :
1. Sen. AB Baffa Bichi, PhD Chairman
2. Prof. Hafiz Abubakar Member
3. Hon. Shehu Wada Sagagi Member
4. Hon. Umar Haruna Doguwa Member
5. Hon. Ahmad Garba Bichi Member
6. Dr Ali Haruna Makoda Member
7. Barr Maliki Kuliya MemberBarr.
8. Haruna Isa Dederi Member
9. Dr. Danyaro Ali Yakasai Member
10. Engr. Muhammad Diggol Member
11. Dr Ibrahim Jibrin Provost Member
12. Sheikh Aminu Daurawa Member
13. Dr. Labaran Abubakar Yusuf Member
14. Prof Sani Lawan MFashi Member
15. Alh. Umar S. Minjibir Member
16. Dr Danjuma Mahmud Member
17. Engr. Kabir Jibrin Member
18. Dr. Farouk Kurawa Member
19. Engr. Dr. Marwan Ahmad Member
20. Dr. Aminu Garba Magashi Member
21. Alh. Aminu Ibrahim Abba Member
22. Alh. Laminu Rabiu Member
23. Engr. Bello Muhd Kiru Member
24. Engr. Garba Ahmed Bichi Member
25. Hon. Tajudeen Othman Member
26. Sadiya Abdu Bichi Member
27. Hon. Yusuf Jamo Member
28. Hon. Nura Dankadai Member
29. Alh Yusuf Lawan Member
30. Hon. Umar Maggi Gama Member
31. Hj Azumi Namadi Bebeji Member
32. Prof. Auwalu Arzai Member
33. Rt. Hon. Gambo Sallau Member
34. Bar. Muhuyi Rimingado Member
35. State Chairman, NLC Member
36. State Chairman, KACCIMA Member
37. Alh. Audu Kirare Member
38. PS Adda’u Kutama Member
39. PS Aminu Rabo Member
40. Alh. Sule Chamba Fagge Member
41. Alh. Usman Adamu Gaya Member
42. Engr. Tijjani Yunkus Member
43. Engr. Abubakar Argungu Member
44. Alh. Yahaya Musa Member
45. Rt. Hon. Alasan Kibiya Member
46. Prof. Dahiru Sani Shuaibu Member
47. Arc. Ibrahim Yakubu Member
48. Dr. Kabiru Muhd Kofa Member
49. Dr. Mustapha Sani Member
50. Sheikh Malam Abbas Abubakar
51. Daneji Member
52. Bar. Bashir Yusuf Mohd Member
53. Bar. Ibrahim Wangida Member
54. Umaru Idi Member
55.Dr. Sulaiman Wali Member
56. Hon. Rabiu Liliko Gwarzo Member
57. Alh. Kabiru Gwarzo Member
58. Hj Aisha Kaita Member
59. Hj Aisha Lawan Saji Member
60. Ali Yahuza Gano Member
61. Hon. Auwal Mukhtar Bichi Member
62. Alh. Musa Fagge Member
63. Hon Wakili Aliyu Garko Member
64. Tukur Bala Sagagi Member
65. Dr. Nura Yaro D/Tofa Member
PS Abdullahi Musa Member/Secretary