Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya janyewa Alhaji Atiku Abubakar.
Ya yi kira ga mabiyansa su kadawa Atiu dukkan kuri’un da suka niyyar ka’da masa.
Yanzu haka dai ana cigaba da zabar wanda zai yiwa jam’iyyar PDP takarar Shugaban kasa a zaben 2023.