Daga Kamal Yakubu Ali
Shugaban kungiyar samarin Tijjaniyya ta kasa Sheikh Barrister Habib Da Almajiri Fagge ya ce wajibi ne ga matasa su tashi tsaye wajen Neman ilimi domin dashi ne zasu zama abun alfahari a cikin al’umma.
Kadaura24 ta rawaito Barrister Habib Dan Almajiri ya bayyana hakan ne a bikin makon shehu wanda ya gudanar a dakin Taro na masallacin Shehu Ahmad Tijjaní dake kofar mata a cikin kwaryar birnin Kano.
Dan Almajiri ya ce matasa suna da makwabtar da zasu bayar wajan cigaban don al’umma domin da Shehu Ibrahimn Inyass yana taimakon ya bayar da dukkanun wurin da ake gani a wannan ilimi da sauransu.
Ya ce Shehu Ibrahim ya fara rubuta nau’ikan nau’ikan yana Dan shekaru Ashirin da daya {21} a nuna inda dukkkanin saƙonnin da yayi ya kammala su yana dan shekaru 32.
Dan Almajiri ya kuma bayyana cewa ko a zamanin manzan Allah allallahu Alaihu wasallam majalisinsa cike yake da matasa amar irin su Abdullah Bin-umar da Abdullahi Bin-mas’ud ma’dasu matasa ne masu jini a jikin wadanda suka sami ilimi da tarbiyya daga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama kuma suka bada labarin gudun mowa wajen uwar uwar musulunci a loko na duniya.
A nasa jawan Sheikh Abdullah Uwaisu Limanci ya ci matasa dinga halayen halayen Shehu Ibrahim Inyas domin zai magance matsalolin da ake fuskanta a Wannan zamanin.