Daga Rukayya Abdullahi Maida
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Aliyu Gusau daga Kan mukamin sa.
Kadaura24 ta rawaito Mambobi 21 cikin 21 na majalisar ne suka kada kuri’ar amincewa da kudirin.
Hakan na zuwa ne sa’o’i uku bayan kwamitin mutum bakwai na binciken ya mika rahotonsa ga majalisar.
Karin Bayanin nan tafe…