Kano Correctional Tigers ta lallasa Fc Zumunta da ci 2-0

Date:

Daga Taijjani Idris

kungiyar kwallon kafa ta Hukumar Gidan gyaran Hali ta Kasa reshen jihar Kano wato (Kano Correctional Tigers) ta fafata wasan sada Zumunci da takwararta ta FC Zumunta dake Filin wasa na Sani Abacha youth centre.

Antashi wasa Kungiyar Kwallon ta Gidan gyaran Hali wato *Kano Correctional tigers* ta lallasa takwararta ta Zumunta FC da ci 2-0

Cikin wata sanarwa da Shugaban Yan wasan Kano correctionalbtigers Abbas Musa ya aikowa Kadaura24 yace wasan an fafatashi ne a can Filin wasa dake Sani Abacha youth centre dake karamar hukumar Kumbotso.

Wadanda suka zurawa kungiyar kwallon kafa ta Gidan gyaran Hali kwallaye Sune Ukasha da Kuma Zico.

212 COMMENTS

  1. Бій Усик — Джошуа. Український боксер Олександр Усик вийде на ринг проти британського чемпіона Ентоні Джошуа, офіційно бій за володіння титулом WBO вже призначили на 25 вересня. Згаданий бій Александр Усик Энтони Джошуа 2021.25.09 Усик – Джошуа: у мережі з’явився ефектний промо-ролик

  2. Шансы Усика оценивают коэффициентом 2.72 (35%). На ничейный исход боя принимают ставки за 20.00 (5%). По данным oddschecker.com, ближе к началу поединка вероятность немного изменилась: победу Джошуа Усик Джошуа смотреть онлайн Усик – Джошуа: у мережі з’явився ефектний промо-ролик

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yanzu-yanzu: An zabi sabon shugaban jami’ar Bayero BUK

Daga Rahama Umar kwaru   Farfesa Haruna Musa ya zama sabon...

An sake sauya lokacin jana’izzar Aminu Ɗantata – Gwamnatin Nigeria

Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce Hukumomi a Kasar Saudiyyar...

Fadan daba: ku fito ku Kare Kan ku da iyayenku – Gwamnatin Kano ga matasa

Ku tashi ku Kare kanku da iyayen Gwamnatin jihar kano...