Bayelsa united ce ta zamo zakara gasar cin kofin Aiteo cup ta Nigeria

Date:

Zaharadeen saleh

Kungiyar kwallon kafa ta Bayelsa united itace ta zamo zakara a gasar cin kofin kwallon kafa ta kalu bale ta Nigeria, mai taken Aiteo cup.

Kungiyar Bayelsa united din ta zamo zakaran ne bayan data samu nasara doke kungiyar kwallon kafa ta Nasarawa united taci hudu da uku a bugun daga kai sai mai tsaran gida bayan da suka kwashe mintina 90 kowace kungiya tana daci biyu.

Yanzu haka kungiyar Bayelsa united zata wakilci nigeria a gasar zakarun kungiyoyi nahiyar ta CAF confederation cup a kakar wasa ta 2021/2022, tare da samu kyautar kudi naira miliyan ashirin da biyar.

Wannan shine karo na biyu da kungiyar Nasarawa united tana yin rashin nasara a wasan karshe a gasar cin kofin kalu bale ta kasa bayan data yi rashin nasara a hannu kungiyar FC Ifeanyi Ubah a shekara ta 2016.

Ajin-mata ma kungiyar kwallon kafar mata ta Bayelsa Queens itace ta lashe kofin Aiteo bayan data samu nasara doke kungiyar kwallon kafar mata Fc Robo Queens daci hudu da biyu a wasan karshen da suka fafata.

Kadaura24 ta rawaito Dukkanin wasanin karshen an fafata sune a filin wasa na Samuel dake garin Benin, jihar Edo, a lahadin nan.

277 COMMENTS

  1. Обязательный претендент на титул WBO в супертяжелом весе Александр Усик внимательно следил за чемпионом мира по версиям WBA, WBO и IBF Энтони Джошуа на Олимпиаде 2012 года в Лондоне, сообщает Sky Sports. Усик Джошуа смотреть онлайн Усик улетел на бой с Джошуа Украинец Александр Усик (18-0, 13 КО) улетел на поединок с чемпионом мира по версиям wbo, wba, ibf и ibo Энтони Джошуа (24-1, 22 КО). Об этом сообщил… Усик и Джошуа провели битву взглядов Последняя встреча

  2. Антъни Джошуа взима €17,5 млн. за бой с Усик. /КРОСС/ Антъни Джошуа ще заработи 17,5 млн. евро за боя с Александър Усик в събота на стадион „Тотнъм” в Лондон, разкриха британският таблоид „Мирър Александр Усик Энтони Джошуа DAZN Бій Усик-Джошуа: боксери провели відкрите тренування

  3. Porn, Disenchant insane Porn Videos, Porno Gang Tube & XXX Pornography. Ambulatory Porn Movies – Unrestrained Iphone Shafting, Android XXX. Subcontract outdoors in mistake Porn Movies, Coition Progress duplicate, XXX Porno Videos & Matured Porn
    free porn video

  4. Porn, Lease into public notice dotty Porn Videos, Porno Coitus Tube & XXX Pornography. Ambulatory Porn Movies – Open-handed Iphone Coalition, Android XXX. Released Porn Movies, Lovemaking Travel impression, XXX Porno Videos & Grown-up Porn
    free porn video

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...

Al’ummar Kano ku baiwa AA Zaura hadin Kai domin ya kawo karshen fadan Daba – Baba Yawale

Daga Halima Umar Dogo   Babban Hadimin AA Zaura Alhaji Baba...

Gwamnatin Kano ta magantu kan Hukuncin kotu na zaben kananan hukumomi

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gwamnatin jihar Kano ta bayyana farin...