Yanzu-Yanzu APC ta Dakatar da Sha’aban Sharada

Date:

Daga Sakina Aminu Kabara

A ranar Laraba ne jam’iyyar APC reshen karamar hukumar Birni  ta jihar Kano suka dakatar da dan majalisar wakilai Mai Wakiltar Karamar birnin Sha’aban Ibrahim Sharada.


 An dakatar da Sha’aban ne bisa zarginsa da rashin girmama ga gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje.


APC ta yi zargin cewa an dakatar da Sharada kwata-kwata daga shiga cikin harkokin jam’iyyar a matakin mazabu.


 Wasikar da Shugaban Jam’iyyar APC na mazabar Sharada, Abdullahi Umar ya sanya wa hannu, wanda Kadaura24 ta samu ta ce: “… an kafa kwamitin ladabtarwa na mutum bakwai kuma an ba su kwanaki kafin su gabatar da rahoto ga jam’iyyar da kuma shawarar da za a dauka,bayan sun karbi koke a ranar 8 ga Yuni, 2021.


 An kuma haramtawa Dan Majalisar yin hulɗa da membobin jam’iyyar na tsawon shekara guda.


 “Cewa ba zai tsoma baki a dukkan harkokin jam’iyyar da ayyukansa a dukkan matakai ba,” in ji sanarwar.


 Jam’iyyar APC na ta karbar korafe-korafe bayan jerin tarurruka da ta gudanar don tabbatar da ikirarin da ake yi wa dan majalisar wakilan da ke cikin rudani.


 Idan za’a iya tunawa Hon.  Sha’aban Ibrahim Sharada ya samu sabani da manya-manyan jagororin jam’iyyar bayan da ya zarge su da kin bashi damar yin rarajistar a mazabarsa Wanda ya bayyana cewa hakan ya tauye masa yancinsa. 


 Daga cikin wadanda yake fada da su a siyasance akwai Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar, Abdullahi Abbas, Baffa Babba Dan’agundi, Kwamishinan Ayyuka na Musamman, Ishaq Yakasai, da Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje.


 Sharada na zargin Ganduje da wata makarkashiya don dagula lamuran siyasarsa
 A watan Fabrairu, 2021, Wakilin da ke wakiltar Karamar Hukumar ta Birni a Shaaban Ibrahim Sharada ya zargi shugabannin APC a jihar Kano da kin ba shi damar sabunta  katinsa na jam’iyyar.

305 COMMENTS

  1. Фильм будет называться The Matrix: Resurrections («Матрица: Воскрешения»), и сюжетно он близок к первой картине Матрица 4 films Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  2. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 онлайн Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  3. У суботу в Лондоні на арені футбольного клубу «Тоттенгем Готспур» Олександр Усик спробує відібрати чемпіонські пояси у британця Ентоні Джошуа.Український боксер в столиці Англії провів відкрите тренування і дав Джошуа Усик дивитися онлайн Усик — Джошуа: де і коли дивитися бій

  4. Усик здатен провести проти Джошуа найкращий бій в житті AnthonyJoshua Смотрите видео Усик Джошуа. Смотрите также: Усик против Джошуа / Пресс конференция перед боем / Битва взглядов, Джошуа vs. Усик ФАНАТЫ В ШОКЕ от Разницы В ГАБАРИТАХ – УСИК слишком МЕЛКИЙ для AJ, СЛОВА ПЕРЕД БОЕМ!

  5. Британця турбує той факт, що українець є лівшею. Чемпіон WBA, IBF, WBO і IBO в суперважкій вазі Ентоні Джошуа (24-1, 22 КО) назвав головну перевагу свого опонента в майбутньому поєдинку – українця Олександра Усика (18-0, 13 KO Энтони Джошуа Александр Усик Рен ТВ Бій Усик-Джошуа: боксери провели відкрите тренування

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bayan shekaru 20, Kotun Ƙoli ta sanya ranar yanke hukunci kan rikicin masarautar Gwandu

Kotun Koli ta sanya ranar yanke hukunci kan daukaka...

Hukumar Shari’ah ta kaddamar da kwamatoci domin kawo sauye-sauye game da cigaban Shari’a a jihar Kano

  Hukumar Shari'ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta...

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...