IG ya Haramta Sanya tinted a Motoci a Nigeria

Date:

Sufeto-janar na ‘yan sanda Kasar nan Usman Alkali Baba a ranar Litinin ya sanar da dakatar da Mayar da  gilashin mota Baki wato Tinted a duk fadin kasar nan ba tare da Bata lokaci ba.


 Usman Alkali Baba ya bayyana hakan ne a ranar Litinin din nan yayin ganawa da manyan jami’an ‘yan sanda ciki har da kwamishinoni da DIG daga sassan jihohin Nigeria.


 Ya sake nanata haramta shingayen hanya a duk cikin kasar, kuma ya  gargadi shugabannin Rundunar Yan Sanda a duk lungu da Sako na Kasar nan da cewa dole ne su tilasta janye shengayen tare kuma da tabbatar da Jami’an da zasu Rika yin sintiri a hanyoyin domin maye gurbin shengayen.

107 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...

Al’ummar Kano ku baiwa AA Zaura hadin Kai domin ya kawo karshen fadan Daba – Baba Yawale

Daga Halima Umar Dogo   Babban Hadimin AA Zaura Alhaji Baba...

Gwamnatin Kano ta magantu kan Hukuncin kotu na zaben kananan hukumomi

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gwamnatin jihar Kano ta bayyana farin...