Zaharadeen saleh
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar afrika ta tsayar da ranar 18 ga watan juni 2021 domin kara wasan kusa dana karshe a gasar cin kofin kwallon kafa ta zakarun kungiyoyin nahiyar afrika mai take CAF champions league ta bana.
Za’a kara zagayen wasa na farko ne tsakanin
Wydad casablanca fc morocco vs Kaizer Chiefs S/ Africa
Esperence Tunisia vs Al- Alhly Egypt
Ranar 25 ga watan juni za’a kara zagayen wasa na biyu domin a samu kungiyoyi guda biyu da zasu kai ga matakin karshe.