Yanzu-Yanzu: Tsohuwar Ministar Harkokin Mata, Hajiya Jummai Alhassan ta Rasu

Date:

Tsohuwar Ministar Harkokin Mata, Hajiya Jummai Alhassan ta Rasu.


 Wata majiya mai tushe ta fadawa Solacebase cewa ta Rasu a ranar Juma’a a wani asibitin Alkahira, Masar bayan rashin lafiya.


 Aisha Jummai Al-Hassan wacce aka fi sani da “Mama Taraba” tsohuwar Sanata ce, daga yankin Sanatan Arewacin Taraba.


 Ita ce ‘Yar takarar Gwamna a karkashin Jam’iyyar APC a zaben 2015.  Ta tsaya takarar Gwamna karkashin inuwar UDP a zaben 2019.


 An haifi Aisha Jummai Al-Hassan a ranar 16 ga Satumba, 1959 a Jalingo, jihar Taraba

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...

Al’ummar Kano ku baiwa AA Zaura hadin Kai domin ya kawo karshen fadan Daba – Baba Yawale

Daga Halima Umar Dogo   Babban Hadimin AA Zaura Alhaji Baba...

Gwamnatin Kano ta magantu kan Hukuncin kotu na zaben kananan hukumomi

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gwamnatin jihar Kano ta bayyana farin...