Nishadi

Mawaki Rarara zai angonce da Jaruma Aisha Humairah

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara zai auri Jarumar Kannywood Aisha Humaira. Kamar yadda wata majiya ta kusa da Angon ta...

Yadda akai Rarara ya yi min waƙa – Fatima Mai Zogale

Daga  Khadija Abdullahi Aliyu   Matashiyar nan da shahararren mawakin nan Dauda Kahutu Rarara ya yiwa waƙar Fatima Mai Zogale ta yi karin haske kan yadda...

Adam Zango ya ayyana sunayen matanen da suka taimakeshi lokacin da yake cikin mawuyacin hali

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Fitaccen jarumi a masana'antar kannywood Adam A zango yace baya jin dadin yadda wasu suke ganin laifi ko zagin wasu mutane...

Wasu Kamfanonin Shirya fina-finan kannywood sun maka Hukumar tace Fina-Finai ta Kano a kotu

Daga Sani Idris Maiwaya   Kamfanonin Amart Entertainment da kannywood Enterprises LTD da Hajiya Aisha Tijjani sun Maka hukumar tace Fina-Finai da jihar kano da shugaban...

Cikakken Dalilin Da Ya Sa Kotu Ta Haramtawa Ado Gwanja Yin Waƙa, Bayan Kama Shi

Daga Nazifi Bala Dukawa   Babbar kotun jihar Kano Mai Lamba biyar karkashin jagorancin Mai Sharia Aisha Mahmud ta bada umarnin a kamo mata mawaƙi Ado...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img