Labaran Yau da Kullum

Biyan kudin Fansa ga Masu Satar Mutane ba zai Kawo Karshen Muggan aiyukansu ba – El-Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufai, ya musanta kalaman sa da ake yadawa game da satar mutane kafin zamansa Gwamnan jihar Kaduna. Gwamnan, wanda aka...

Hukumar Zakka ta jihar Kano ta raba Zakkar Naira Miliyan Goma ga mutane Dubu a Kano

Daga Surayya Abdullahi Tukuntawa Hukumar Zakka da Hubusi ta jihar Kano ta kaddamar da raba Zakkar Wannan Shekara ga Mabukata Dubu Daya a jihar nan. Shugaban...

Za a fara biyan matasa kimanin Naira Dubu arba’in idan suka amince a yi musu rigakafin korona

Wata jiha a Amurka ta ce za ta bai wa matasa tukwicin dalar Amurka 100 kwatankwacin kimanin naira dubu arba'in idan suka amince aka...

Sallah: Ku Kwashe kayanku daga kan Hanya Don Gudun Cinkoso a Kasuwarmu-Shugaban Kofar Wambai

Daga Rabi'u Usman Shugaban Kungiyar yan Kasuwar Kofar Wambai Alhaji Kabiru M Abubakar tsamiyar Mariri yayi Kira da Jan Hankali ga Kafatanin 'yan Kasuwar Kofar...

Wanene Badamasi Burji?

Daga Yakubu Garba Uba  Wanene Badamasi Burji? Alh.  An haifi Badamasi Buruji ne a ranar 15 ga Nuwamba, 1968, a ƙauyen Burji, shi mawallafi ne, ɗan kasuwa,...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img