Labaran Yau da Kullum

Mutuwar Mai Babban Daki ta Girgiza al’ummar jihar Gombe- Gwamna Inuwa Yahya

Gwamnan jihar Gombe Alhaji Inuwa Yahya ya baiyana Rasuwar Mahaifiyar Sarakunan Kano da Bichi Hajiya Maryam Ado Bayero da cewa Babban rashi ne ba...

Cin hanci ba zai bar Najeriya ta ci gaba ba – Ganduje

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce Najeriya ba za ta taba ci gaba ba saboda cin hanci da rashawar da ya dabaibayeta. Ganduje ya...

Covid-19 : Gwamnatin jihar Kano ta bada Sabon umarni ga ma’aikatan gwamnati a Kano

Daga Abubakar Sa'eed Suleman Gwamnatin jihar Kano ta umarci dukkan ma'aikatan gwamnati da su ci gaba da aiki ba tare da bata lokaci ba. Kwamishinan yada...

Kano tayi datti, muna bukatar hanzari wajen magance matsalar sharar -Gwamna Ganduje

Daga Abdulmajid Habib Tukuntawa  Gwamnan jihar Kano Umar Abdullahi Ganduje ya yi tir da yanayin kazantar da jihar ke ciki a yunkurin gwamnatinsa na Kara...

Ramadan :Dan Majalisa ya raba tsabar kudi har Naira Miliyan Hamsin ga al’ummar sa

Dan Majalisa Lado Suleja Ya Kaddamar Da Rabon kudi Naira Miliyan Hamsin Ga Jama'ar Sa. A Safiyar Talata Ne Dan Majalisar Kasa Dake Wakiltar Suleja...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img