Labaran Yau da Kullum

Gwamnan Bauchi ya nada Sabon Sakataren gwamnatin Jihar

Daga Khalifa Abdullahi Maikano Gwamnan jihar Bauchi Sen. Bala Mohammed CON (Kauran Bauchi) ya amince da nadin Barista Ibrahim Muhammad Kashim a matsayin Sakataren Gwamnatin...

Ganduje Ya Yiwa Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Ta’aziyar Rasuwar Mahaifiyarsa

Daga Abdulmajid Habib Tukuntawa Gwamnan jihar Kano Dr.Abdullahi Umar Ganduje ya jajantawa gwamnan farar hula na farko na jihar Jigawa, Alhaji Ali Sa'ad Birnin Kudu...

Mun Kashe Daliban Jami’ar kudi ta Kaduna Don Nuna Gazawar Gwamnati – ‘Yan Bindiga

 Daga Halima M Abubakar  ‘Yan Bindiga wadanda suka sace dalibai 22 daga Jami’ar Greenfield da ke Jihar Kaduna, sun ce sun kashe biyar daga cikin...

Ummi Zeezee Ta Gana Da Kwamishinar Mata Ta Kano Kan Yunkurin Kashe Kanta

Daga Abubakar Sa'eed Suleman Fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood a Najeriya Ummi Ibrahim, wacce aka fi sani da Ummi Zeezee, ta gana da Kwamishinar mata ta...

Goman Karshe: Sakon A B Kaura ga al’ummar Musulmi

Daga Abdulrazak Bello Kaura BARKA DA SHAN RUWADa yake yau an kai azumi 20 an shiga Daren 21 DAREN DA AKE FARA TUHAJJUD a wasu...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img