Labaran Yau da Kullum

Halilu Getso ya bayyana Dalilin da yasa ya ajiye Shugabancin Gidan Radio Jalla

Daga Hafiz Mahmoud Kura shugaban gidan radio JALLa Halilu Ahmad Getso ya bayyana Dalilin da yasa ya ajiye Aikin, Inda yace ya ajiye Aikin ne...

Zamu kashe sama da miliyan 160 wajen gina ofishin ‘yan sanda a Gwarzo- Dr Kabiru Getso

Daga Sani Magaji Garko Gwamnatin jihar Kano ta ce zata kashe sama da naira miliyan 160 wajen Gina ofishin 'yan sanda a Garin Getso cikin...

A Yau laraba an Fara sauraron Shari’ar Abduljabbar

Wata Kotun Shari'ar Musulunci da ke birnin Kano tana can ta soma shari'ar malamin nan na jihar Sheikh Abduljabbar Kabara. Jami'an gidan gyaran hali ne...

Majalisar Dokokin Kano ta bukaci a kama Muhuyi Magaji

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta ba da shawarar kora tare da kame Dakataccen shugaban Hukumar karbar korafe-korfen da hana da cin hanci da...

Zamu bibiyi Shari’ar Abduljabbar har Karshe – Ganduje

Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada tabbacin gwamnatin Kano zata cigaba bibiyar shari'ar Sheikh Abduljabar Nasiru kabara har zuwa Karshen ta. Gwamnan...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img