Labaran Siyasa

Muna Gab da Fara gyaran Kananan Asibitoci a Kano – Ganduje

Daga Sani Magaji Garko Gwamnatin jihar Kano ta ce nan gaba kadan zata fara gyaran asibitocin dake karkashin hukumar kula da lafiya a matakin farko...

Babu Mai laifin da zamu bari – Buhari

Daga Surayya Abdullah Tukuntawa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna bacin ransa kan kisan kiyashin da ake yi wa 'yan kasar nan, ciki har da...

Ganduje ya nada Wanda Zai Gaji Muhuyi Magaji a Hukumar yaki da rashawa ta Kano

Daga Amira Sanusi Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya amince da nadin Barista Mahmoud Balarabe, wanda a halin yanzu shi ne Darakta...

Siyasar Zamfara: Yariman Bakura ya Amince Matawalle ne Jagoran APC

Tsohon gwamnan jihar Zamfara Ahmed Sani Yariman Bakura ya ce dole ne kowanne da jam'iyyar APC a jihar ya amince cewa Gwamna Mohammed Bello...

Yari da Marafa sun ki amincewa da jagorancin Matawalle a APC zamfara

Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari da tsohon dan majalisar dattawa Kabiru Marafa sun yi fatali da rahotannin da ke cewa Gwamna Mohammed Bello...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img