Labaran Siyasa

Yanzu-yanzu: Yansanda sun kama yan bindiga a Kano

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa Rundunar yansanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta sami nasarar kama wasu yan bindiga da suka shigo jihar Kano. Kadaura24...

Da dini dumi: Tinubu ya baiwa Farfesa Attahiru Jega Sabon Mukami

Daga Nasiba Rabi'u Yusuf   Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya nada Farfesa Attahiru Jega a matsayin mai ba shi shawara kuma babban jami'in kwamitin bunkasa...

Inganta tsaro: Kwamitin tsaro a Kano ta gana da masu ruwa da tsaki a harkar

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Kwamin tsaro da yaki da fadan daba a jihar Kano ya gana da Daraktan hukumar DSS da Rundunar yan sanda da...

Kungiyar APC Patriot Volunteer ta taya Ganduje murna

Kungiyar APC Patriot Volunteer ta taya shugaban jam'iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje murnar sake ba su damar cigaba da shugabantar jam'iyyar...

Muhimmin Sakon Murtala Sule Garo ga Al’ummar Jihar Kano

  Assalamu alaikum wa Rahmatullah Ina mika sakon gaisuwa a yayin da al’ummar Musulmi a Najeriya da sauran sassan duniya daban-daban su ka fara gudanar da...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img