Labaran Siyasa

2027: Atiku Abubakar ya bayyana matsayarsa game da kasancewarsa a PDP

  Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa ya bar jam’iyyar PDP. Dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023...

Cikakken Bayani Kan Yan Bindigar da Yansanda Su Ka Kama a Kano

Daga Rahama Umar Kwaru   Rundunar yansanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta kama yan bindiga 4 uku da su ka shigo jihar Kano...

Gidauniyar Sheikh Dr. Muhajihid Aminudden ta rabawa magidanta 600 kayan abinchi a Kano

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Gidauniyar Dr. Muhajihid Aminudden ta rabawa magidanta a jihar Kano kayan abinchi domin saukaka musu a wannan azumin. Da yake yiwa Kadaura24...

Gwamna Abba Gida-gida Ya Kaddamar Da Gyaran Hanyoyi 17 A Babban Birnin Kano

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da aikin tituna 17 a cikin ƙwaryar birnin Kano. Ya kaddamar da fara aiyukan ne a yau...

Dan uwan gwamnan Kano ya bar NNPP Kwankwasiyya

Daga Maryam Muhammad Ibrahim   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata Barau Jibrin ya bayyana cewa ya karbi guda cikin yan uwan gwamnan Kano Mahbub Nuhu...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img