Labaran Siyasa

Ba za mu lamunci cin zarafi ko tozarta wasu da sunan Tashe ba – Hukumar Hisbah

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Hukumar Hisba ya jihar kano ta ce zata saka wando kafa daya da masu yin amfani da tashe wajen cin zarafin...

Da dumi-dumi: El-Rufa’i ya fice daga jam’iyyar APC

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya tabbatar da ficewarsa daga jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar, tare da komawa jam'iyyar SDP. Hakan ya kawo ƙarshen...

2027: Atiku Abubakar ya bayyana matsayarsa game da kasancewarsa a PDP

  Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa ya bar jam’iyyar PDP. Dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023...

Cikakken Bayani Kan Yan Bindigar da Yansanda Su Ka Kama a Kano

Daga Rahama Umar Kwaru   Rundunar yansanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta kama yan bindiga 4 uku da su ka shigo jihar Kano...

Gidauniyar Sheikh Dr. Muhajihid Aminudden ta rabawa magidanta 600 kayan abinchi a Kano

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Gidauniyar Dr. Muhajihid Aminudden ta rabawa magidanta a jihar Kano kayan abinchi domin saukaka musu a wannan azumin. Da yake yiwa Kadaura24...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img