Labaran Siyasa

Rasuwar Aminu Ɗantata babban rashi ne ga Duniya baki daya – Shugaban kamfanin Yahuza Suya

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Shugaban kamfanin Yahuza Suya & Catering Services Nigeria Limited, Alh. Yahuza Muhammad Idris ya bi sahun sauran ‘yan Najeriya da na...

Yanzu-yanzu: Dangote ya rage farashin man fetur a Nigeria

Matatar mai ta dangote ta rage farashin man fetur daga Naira 880 zuwa N840 kowace lita. Kakakin Rukunin kamfanoni Dangote, Anthony Chiejina, ya tabbatar wa...

Muna bukatar kayan aiki domin magance matsalar tsaro a karamar hukumar Nasarawa – Muhd Haruna Black

Kwamandan Jami'an sintiri na karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano Muhammad Haruna Yahya Black ya ja hankalin al'umma da su ci gaba da baiwa...

Da dumi-dumi: An Sanya dokar Hana fita a Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga ta tsawon kwana guda a wasu sassan jihar. Wannan na zuwa ne bayan wani hargitsi tsakanin jami’an tsaro...

Ana daf da yin jana’izar Aminu Dantata a Madina

Tawagar da gwamnatin Najeriya ta tura zuwa Madina na ƙasar Saudiyya domin halartar jana'izar Alhaji Aminu Ɗantata tuni ta isa ƙasar. Attajirin ɗan kasuwar wanda...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img