Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Birgediya Janar Kunle Nafiu a matsayin sabon Darakta Janar na Hukumar Kula da Hidimar Kasa (NYSC).
Kafin nadin nasa,...
Gamayyar kungiyoyi 'Yankasuwa ta jihar Kano sun jaddada Kudirinsu na ganin kayiyyakin masarufi sun cigaba da sauki a lungu da nako na jihar.
Shugaban kungiyoyin...
Daga Aliyu Danbala Gwarzo
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama shugaban karamar hukumar Kiru Abdullahi Mohammed...