General News

Sallah: Tallafawa Marayu da Nakasassu 500 da Gidauniyar BUA tayi a Kano ya nuna tsantsar kishin Kano- Dr Zahra’u Umar

Daga Surayya Abdullahi Tukuntawa Kwamishiniyar harkokin Mata da walwalar al'umma ta jihar Kano Dr Zahra'u Muhd Umar ta yabawa Gidauniyar BUA bisa bada tallafin kayan...

Sallah: Shugaba Buhari ya bukaci a takaita bukukun Sallah Saboda Corona

Daga Aisha Uwais  Yayin da Musulmai a Najeriya suka bi sahun sauran Musulmi a duniya wajen  shirye-shiryen bikin Karamar sallah  Shugaba Muhd Buhari ya...

Kansila ya Rabawa Mutane 117 Kayan Sallah a Kano

Daga Rabi'u Usman Zababben Kansilan Mazabar Na'ibawa Hon Hamza M Abdulkareem ya Rarraba Kayan Abincin Azumin Watan Ramadana da Kayan Sallah harma da Kudaden Cefane...

An Kama Wasu Mutane Da Ake Zargi Da Sayar Da ‘Biskit’ Mai Hade Da Wiwi A Yanar Gizo

An Kama Wasu Mutane Da Ake Zargi Da Sayar Da Kayan Kwalama Hade Da Tabar Wiwi a Shafukan Yanar Gizo Hukumar NDLEA da ke yaki...

Fadar Sarkin Musulmi ta ce a fara duba watan Shawwal Daga Talatar nan

Daga Nasiba Rabi'u Yusuf Fadar Sarkin Musulmin Najeriya ta ce Talata za a fara duba watan Shawwal Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img