Daga Khadija Abdullahi Aliyu
Kalli hotunan taron Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu da Malamai na Arewa maso yammacin Nigeria da suke goyon bayan takarar sa ta Shugaban kasa a zabe mai zuwa, wanda Yanzu haka yake gudana a kano.
Taton dai na daga cikin jerin tarukan da gwamnatin jihar kano ta shirya a shirye-shiryen yakin nema zaben dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar APC a kano wanda za’a gudanar a kano.