Yanzu Haka Tinubu Yana Ganawa da Malaman Arewa a Kano

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Kalli hotunan taron Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu da Malamai na Arewa maso yammacin Nigeria da suke goyon bayan takarar sa ta Shugaban kasa a zabe mai zuwa, wanda Yanzu haka yake gudana a kano.

Taton dai na daga cikin jerin tarukan da gwamnatin jihar kano ta shirya a shirye-shiryen yakin nema  zaben dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar APC a kano wanda za’a gudanar a kano.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Zargin Almundahana: ICPC zata gurfanar da shugaban hukumar zabe ta Kano da wasu mutum biyu

    Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta (ICPC)...

Dalilin da ya hana ni zuwa Kano tarbar Tinubu – Ganduje

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa,...

Shugaban RATTAWU na Kano ya taya sabbin shugabannin kungiyar na kasa murna

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Shugaban kungiyar ma’aikatan rediyo, Talabijin da...

Dalilina na ziyartar gwamnan Kano Abba – Inuwa Waya

Daga Rahama Umar Kwaru Tsohon Wanda ya nemi Zama Dan...