2023 shekara ce ta nasara da cigaba a K/H birni – Engr. Sagir Koki

Date:

Daga Nazifi Bala Dukawa

 

Dan takarar majalisar wakilai mai Wakiltar birni a tutar jam’iyyar NNPP mai kayan marmari Hon Eng sagir ibrahim koki ya ce yana taya daukacin al’ummar Karamar hukumar birni dama kasa baki daya murna shigowa sabuwar Shekara ta 2023.

 

Dan takarar ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu kuma aka aikowa kadaura24 a Kano.

Talla

Sagir koki Yana Kira ga al’umma da a cigaba da gabatar da adduo’i na musamman ga wannan kasa akan Allah ya bada  zama lafiya Allah kuma yasa ayi zabe lafiya agama lafiya

 

“Ubangiji Yasa Wannan Shekara Ta Zama. shekarar Budi Da Kuma Daidaituwar al’amurra a wannan kasa Ameen”.

Tallan Garin dan wake mai inganci

Yana kuma kara kira ga matasa da iyaye mata wajan zuwa su karfi Karin zabensu da ake bayarwa a hadin yanzu dakuma adanashi domin yanzu haka ansami wasu mutane Suna bi gida gida Suna karbe Karin iyayenmu mata

 

 

 

Alh Sagir Ibrahim koki ya kuma nuna farin cikinsa da irin addu’oin da aka Masa na fatan alkhairi da zaman koki Yana da kudurin samawa matasa aiki da mata da marayu da Kai kuduri a majalisa don haka ma kowace mazaba akayimata aikin bowel da koyawa matasa da mata 120 computer tare da biyawa yara kudin makaranta

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin gida: Jam’iyyar APC ta Fara Tuhumar Kakakinta na Kano Ahmad S Aruwa

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Jam'iyyar APC ta Mazabar Daurawa a...

Iftila’i: An Sami Ambaliyar Ruwa a garin Maiguduri

Mazauna wasu yankuna a Maiduguri, babban birnin jihar Borno...

Shugabanni ku rika gudanar da aiyukan da za su rage talauci a cikin al’umma – SKY

Daga Kamal Yakubu Ali   Fitaccen dan kasuwa a Kano Alhaji...

Muna da yakinin APC za ta lashe zabuka a Kano da Arewa don Tinubu ya yi tazarci a 2027 – Alfindiki

Jigo a jam’iyyar APCn Kano, Comrade Faizu Alfindiki, ya...