Muhimmancin Amfani da lokaci a Rayuwa-Dr Ibrahim R/lemo

Date:

Daga Kamal Yakubu Ali

Anyi kira ga dalibai dasu maida hankali wajan amfani da lokutansu yadda ya dace domin samun kyakkyawar rayuwa .

Dr. Ibrahim Rijayar lemo shi ne yayi kiran yayin taron bita Wanda ya gudana a dakin taro na centre for civilization dak e sabuwar jamiar bayero Kano.

Dr. Rijiyar lemo ya bukaci dalibai da suyi amfani da lokutansu kamar yadda ya dace , wajan amfani da ilimin da kuma tarbiyar da suka koya.

Ibrahim Abdullah yace rashin amfani da lokuta yadda ya dace na daga matsalolin da al’umma suke fuskanta, adan haka ya bukaci dukkanin al’ummar musulmi da suyi amfani da lukutansu kamar yadda ya dace.

Wakilin Kadaura24 ya rawaito mana cewa taron ya samu halarta dalibai da dama daga sassa daban-daban daga Jami’ar.

177 COMMENTS

  1. Усик – Джошуа: смотреть онлайн-трансляцию боя 25 сентября AnthonyJoshua Бой Энтони Джошуа vs. Александр Усик. Читай все самые последние новости боя: прогнозы, пресс конференции, фото и видео.

  2. Усик Джошуа – українець розповів про те, чи вплине на Александр Усик Энтони Джошуа DAZN Промоутер колишнього абсолютного чемпіона світу у важкій вазі Олександра Усика (18-0, 13 ko) Олександр Красюк розповів про фінансові умови бою українця з чемпіоном wba, ibf, wbo і ibo в суперважкій вазі Ентоні Джошуа (24-1, 22 КО).

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

‎Kungiyar APC Patriotic Volunteers Ta Mayar Da Martani Kan Sauke Alhaji Usman Daga Mukamin Wazirin Gaya

Daga Isa Ahmad Getso ‎ ‎Kungiyar APC Patriotic Volunteers ta bayyana...

Rahoto: An kwantar da Buhari a ICU a Landan

  Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na fama da rashin...

Kacibus: A karon farko an hadu tsakanin Gwamnan Abba da Sarki Aminu Ado a Madina

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   A karon farko an hadu tsakanin...

Yanzu-yanzu: An zabi sabon shugaban jami’ar Bayero BUK

Daga Rahama Umar kwaru   Farfesa Haruna Musa ya zama sabon...