Majalisar Isra’ila ta Kawo Karshen Mulkin Netanyahu

Date:

Majalisar dokokin Isra’ila ta kawo karshen mulkin Fira Ministan kasar Benjamin Netanyahu da ya shafe shekaru 12 yana jagorantar kasar.


‘Yan majalisa 60 ne suka kada kuri’ar zaben sabon kawancen ‘yan adawa karakshin jagorancin Naftali Bennet da kuma Yair Lapid da za su kafa sabuwar gwamnati, yayin da 59 suka zabi Firaminista Netanyahu.

A karkashin wannan sabon kawancen, Naftali Bennett mai shekaru 49 zai zama Firaminista na farko a yarjejeniyar da za’a dinga musayar mukamin, yayin da Lapid zai karbi kujerar bayan shekaru 2.

Gabannin kada kuri’ar kawo karshen mulkinsa ne dai tsohon Firaminista Netanyahu ya sha alwashin sake shiri domin karbar jagorancin kasar ta Isra’ila karo na biyu daga hannun ‘yan adawar, tare da bayyana gwamnatinsu a matsayin hatsari ga zaman lafiyar Isra’ila.

289 COMMENTS

  1. Претендент на титул WBO в суперважкій вазі Олександр Усик разом зі своєю командою вирушив до Лондона, де вже на цих вихідних поб’ється з чемпіоном світу за версіями WBA, WBO, IBO і IBF Ентоні Джошуа.. На своїй сторінці в Instagram Энтони Джошуа Александр Усик 25.09.2021 Кращі моменти бою (ВІДЕО) Олександр Усик. Тренер Пітер Фьюрі каже, що Ентоні Джошуа ніколи не обирав собі слабких опонентів. “Ентоні Джошуа проти Олександра Усика – це відмінний бій у

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...