Gawuna ya zama Mukaddashin Gwamnan kano

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Gwamnan jihar kano Abdullahi Umar ya fice daga kasar nan zuwa kasar waje domin gudanar da wasu aiyuka na al’umma, Inda ya mika ragamar mulkin Kano ga mataimakinsa kuma dan takarar gwamna na jam’iyyar APC kuma Dr Nasiru Yusuf Gawuna, kafin dawowarsa.

 

Gwamna Ganduje ya umarci dukkan ma’aikatu da hukumomin jihar kano da su yi aiki tukuru domin taimakawa mukaddashin gwamnan wajen gudanar da ayyukansa yadda ya kamata.

Talla
Talla

 

Hakan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran gwamna Malam Abba Anwar ya sanyawa hannu kuma ya aikowa kadaura24.

“Ina yi masa fatan samun nasara a matsayinsa na mukaddashin gwamna,” Gwamna Ganduje ya yi addu’a.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama mata da maza da ke aikata badala

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mata hudu...

Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Magantu Kan Batun Sheikh Abduljabbar

Hukumar Gyaran Hali ta Jihar Kano ta bayyana cewa...

Dalilin da ya sa na bar tafiyar Kwankwasiyya – Farouk Lawan

Tsohon ɗan majalisar tarayya, Farouk Lawan, ya bayyana cewa...

An Dauke Shaikh Abduljabbar Daga Gidan Yari na Kurmawa Zuwa Wani Wuri – Yan uwansaba

Wani labari da ke yawo a kafafen sada zumunta...