Kwamitin tantance yan takarar Shugaban kasa a APC ya Kori Mutane 10 cikin 23

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida
Shugaban Kwamitin tantance yan takarar Shugaban kasa a Jam’iyyar APC Cif John Odigie-Oyegun ya kori mutane 10 daga cikin 23 da suka nemi takarar shugaban kasa a jam’iyyar, kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito.
 Ko da yake ba a kai ga bayyana  jerin sunayen wadanda abin ya shafa ba, a halin yanzu kwamitin yana sakatariyar jam’iyyar ta kasa domin mika rahoton sa ga kwamitin kolin jam’iyyar wanda ke karkashin Sanata Abdullahi Adamu.
Kadaura24 ta rawaito dama dai ana ta kokawa Kan kin bayyanawa al’umma Sakamakon aikin da Kwamitin yayi, kasancewar baifi kwanaki you suka rage a shiga zaben fidda gwani na kujerar Shugaban kasa a Jam’iyyar ba.
Cikakken bayanin na nan tafe….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama mata da maza da ke aikata badala

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mata hudu...

Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Magantu Kan Batun Sheikh Abduljabbar

Hukumar Gyaran Hali ta Jihar Kano ta bayyana cewa...

Dalilin da ya sa na bar tafiyar Kwankwasiyya – Farouk Lawan

Tsohon ɗan majalisar tarayya, Farouk Lawan, ya bayyana cewa...

An Dauke Shaikh Abduljabbar Daga Gidan Yari na Kurmawa Zuwa Wani Wuri – Yan uwansaba

Wani labari da ke yawo a kafafen sada zumunta...