Daga Rukayya Abdullahi Maida
Kasar Rasha ta toshe shafin Facebook, yayin da ake ci gaba da yaƙi a Ukraine
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta kasar ta ce ta toshe shafin Facebook na a matsayin martani ga matakin da ya ɗauka na hana wasu kafofin watsa labaran ƙasar amfani da shi.
Dazun nan ne Rashan ta toshe shafukan wasu jaridu da dama, ciki har da BBC