Ku Nemi Sana’a ku dai na Jiran aikin Gwamnati – Engr. Alatunde ya fada Matasa

Date:

Daga Saminu Ibrahim Magashi
An ja hankalin Matasa da su kasance masu dogari da kai tare da Kaucewa tunanin samun Aikin Gwamnati ko Kamfanoni bayan Kammala Karatunsu.
Shugaban Hadaddiyar Kungiyar Masu harkar Kere-kere da sarrafa Karafa Engr Olatunde Devid shi ne ya shaida hakan a yau yayin babban taron shekara-shekara na Kungiyar tare da Karrama wasu daga tsofaffin Shugabannin Kungiyar.
David ya ce lokaci ya wuce da Al’umma za su zuba Idanu Gwamnati ta sama masa aikin yi, yace kamata ya yi Matasa su yi tunanin samun Sana’o’in dogaro da Kai musamman wadanda su kammala Karatun Fasaha da Kere-kere.
Wakilin Kadaura24 Saminu Ibrahim Magashi ya labarta mana cewa Mataimakin Sakataren Kungiyar Engr Isa Ibrahim roko ya yi ga Gwamnati da ta tallafa ayyukansu musamman yadda suke koyawa Matasa sana’o’i.
Yace kamata yayi a Rika baiwa Mutane irin su kwarin gwiwa ta hanyar tallafawa Matasan da suka yadda zasu yi sana’ar da zata rufa musu asiri.

2 COMMENTS

  1. קמגרה תשדרג לכם את חיי המין ותאפשר לכם הנאה מרבית מהאקט. לטבע פלז’ר שלל פתרונות טבעיים נוספים שישדרגו לכם את חדר המיטות. קמגרה תשדרג לכם את חיי המין ותאפשר לכם הנאה מרבית מהאקט. לטבע פלז’ר שלל פתרונות טבעיים נוספים שישדרגו לכם את חדר המיטות. מכוני ליווי

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Ban San Taulaci ba Sai da na Zama Sarkin Kano – Sarki Sanusi II

Daga Isa Ahmad Getso Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi...

Iftila:I: Gwamnatin Kano ta Aiyana Ranar Litinin a Matsayin Ranar Hutu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin...

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...