Mawaki Rarara zai angonce da Jaruma Aisha Humairah

Date:

Daga Abdullahi Shu’aibu Hayewa

 

Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara zai auri Jarumar Kannywood Aisha Humaira.

Kamar yadda wata majiya ta kusa da Angon ta rawaitowa majiyar kadaura24 ta ta Kano Times wadda ta nemi a sakaya sunanta, ta ce za a daura auren ne a yau Juma’a bayan sallar juma’a a birnin Maiduguri na jihar Borno.

IMG 20250415 WA0003
Talla

 

Majiyar ta bayyana cewa, “An shirya komai, za a daura auren ne a Maiduguri bayan sallar Juma’a.

Rarara ya yi aiki tare da Aisha Humaira tsawon shekaru. Dangantakar su, a cewar majiyar ta wuce ta aiki kadai.

InShot 20250309 102403344

“Rarara ya kan yi wasu daga cikin wakokinsa tare da Aisha, suna da kyakykyawar alaƙa wacce sosai, ga duk wanda ya san dangantakarsu ba zai yi mamakin don ance Rarara zai Auri Aisha Humairah.” in ji majiyar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

A Gaggauce: Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokokin kirkirar sabbin ma’aikatu 4

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir...

Ku rika sanya kishin Kano da mutuncinta a maganganunku – Gwamnan Kano ya fadawa Sojojin baka

Daga Isa Ahmad Getso   Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf,...

Yadda Ganduje ya karbi Kawu Sumaila, Rurum, Baffa Bichi, Rogo da wasu bayan ficewarsu daga NNPP

Daga Rahama Umar Kwaru   Shugaban jam'iyyar APC na Kasa Dr...

Kungiyar Mailantarki Care ta musanta zargin da jami’in Flying Eagles, Dan Fulani yayi akan shugabanta

Zaharadeen Saleh. Kungiyar kwallon kafa ta Mailantarki care dake birnin...