NDLEA ta kama Hodar-iblis da aka boye cikin littatafan Addini za a kai kasar Saudiyya

Date:

Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nigeria, NDLEA sun cafke hodar iblis da aka boye a cikin littafan addini guda 20 da ake niyyar zuwa kasar Saudiyya da su.

IMG 20250415 WA0003
Talla

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin hukumar ta NDLEA, Femi Babafemi ya fitar ga manema labarai yau lahadi.

Da dumi-dumi: NNPC zai raba man fetur kyauta

Sanarwar ta ce an gano hodar Iblis din mai kunshe da dauri 20, mai nauyin giram 500 a cikin kwalin litattafan addini a ranar Talata 15 ga watan Afrilu.

InShot 20250309 102403344

Ya ce jami’an na NDLEA na sashin ayyuka da bincike na kasa, DOGI, ne su ka gano haramtaccen kayan a lokacin da su ke binciken kayan da ake fitarwa zuwa Saudi Arabiya a kamfanin hada magunguna.

Daily Nigerian

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bai dace ɗalibai su rika murnar kammala karatu ta hanyoyin da ba su dace ba – Mal Ibrahim Khalil

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa ‎ ‎ ‎Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano...

Budaddiyar Wasika ga Gwamnan Kano kan wanda zai maye gurbin Muhuyi Magaji R/gado daga Kungiyar Lauyoyi yan Kano

Zuwa ga Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf Gwamnan Jihar Kano Gidan...

Dan majalisa Bichi ya sake biyan kuɗin makarantar dalibai 121 masu karatun digiri na biyu da na digirin digirgir

Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Mazabar Bichi a Majalisar...