Tinubu zai dawo Nigeria a yau litinin

Date:

 

Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu zai dawo Najeriya a ranar Litinin 21 ga watan Afrilun 2025 bayan tafiyar da ya yi zuwa kasar Faransa da nahiyar turai .

IMG 20250415 WA0003
Talla

Mai magana da yawun Shugaban Kasa Bayo Onanuga ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin.

Gwamnatin Kano, za ta kula alakar Noma, kasuwanci da makamashi da kasar Morocco

Tun da farko, fadar Shugaban Kasa ta ce Tinubu na aiki daga inda yaje, tana mai bayyana cewa rashin kasancewar sa a fadar Shugaban Kasa baya hana shi aiki.

InShot 20250309 102403344

Idan za’a iya Kadaura24 ta rawaito al’umma da dama sun nuna damuwa bisa yadda shugaban kasa ya dade baya kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Abubakar Bichi ya bada gudumawar motocin bas 13 ga jami’o’in Kano da taraktoci 11 ga yan mazabarsa

Daga Khadija Abdullahi Aliyu Dan Majalisar tarayya mai wakiltar karamar...

Rikicin Sarautar Kano: Fadar Sarki Sanusi ta zargi magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero da kai farmaki Kofar Kudu

Daga Sani Idris Maiwaya   Rikicin Masarautar kano ya na neman...

Shugabannin Kasuwar Kanti Kwari sun shiryawa Gwamnan Kano Addu’o’i na musamman

Daga jafar adam Shugaban kasuwar Kantin Kwari Sharu Abdullahi Namalam...