Da dumi-dumi: Gwamnan Kano ya rabawa sabbin kwamishinoni ma’aikatu

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rantsar da sabbin kwamishinoni 7 da majalisar jihar ta amince da su.

An gudanar da rantsuwar ne yau litinin a dakin taron na Anti chamber dake gidan gwamnatin jihar Kano.

Ga Sunaye da ma’aikatun da aka tura sabbin kwamishinonin:

Talla

1. Amb. Abdullahi Ibrahim Waiya – Information

2. Shehu Wada Shagagi – Investment, Commerce and Industry

3. Ismail Aliyu Dan Maraya – Finance

4. Gaddafi Shehu – Power

Kishin Kano da Kwankwasiyya ne yasa Nura Bakwankwashe ke tare da mu – Gwamna Abba Gida-gida

5. Dahiru HASHIM – Environment

6. Abdulkadir Abdulsalam – Rural and community development

7. Nura Iro Ma’aji – Public Procurement

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bai dace ɗalibai su rika murnar kammala karatu ta hanyoyin da ba su dace ba – Mal Ibrahim Khalil

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa ‎ ‎ ‎Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano...

Budaddiyar Wasika ga Gwamnan Kano kan wanda zai maye gurbin Muhuyi Magaji R/gado daga Kungiyar Lauyoyi yan Kano

Zuwa ga Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf Gwamnan Jihar Kano Gidan...

Dan majalisa Bichi ya sake biyan kuɗin makarantar dalibai 121 masu karatun digiri na biyu da na digirin digirgir

Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Mazabar Bichi a Majalisar...