Gwamnan Kano ya nada shugabannin hukumomin Shari’ar da Zakkah da harkokin Ma’aikata

Date:

Gwamnan jihar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nada shugabannin hukumar Shari’a ta jihar da Hukumar Zakkah da hubsi da kuma na hukumar kula harkokin ma’aikata.

A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa kadaura24, ya ce gwamnan ya yi amfani da damar da kundin tsarin mulkin Nigeriya ya bashi ne wajen amincewa da nadin nasu.

Ga jerin sunayen wadanda aka nada din kamar haka:

Talla

A- Hukumar Kula da harkokin Ma’aikata

1. Engr. Ahmad Ishaq – Chairman

2. Alh. Abdullahi Mahmoud – Permanent Member I

3. Ado Ahmed Mohammed – Permanent Member II

B- Hukumar Shari’a

1. Sheikh Abbas Abubakar Daneji – Executive Chairman

2. Mallam Hadi Gwani Dahiru – Permanent Commissioner I

3. Sheikh Ali Dan’Abba – Permanent Commissioner II

4. Mallam Adamu Ibrahim – Member

5. Mallam Abubakar Ibrahim Mai Ashafa – Member

6. Mallam Naziru Saminu Dorayi – Member

7. Sheikh Kawu Aliyu Harazumi – Member

8. Sheikh Mukhtar Mama – Member

9. Sheikh Ibrahim Inuwa Limamin Ja’en – Member

10. Sheikh Dr. Sani Ashir – Secretary/Member

C- Hukumar Zakkah da hubsi

Sarki Sanusi II ya Magantu Kan Hana shi zuwa Bichi da jami’an tsaro suka yi

1. Barr. Habibu Dan Almajiri – Executive Chairman

2. Sheikh Nafiu Umar Harazumi – Permanent Commissioner I

3. Dr. Ali Quraish – Permanent Commissioner II

4. Mallam Abdullahi Sarkin Sharifai – Member

5. Mallam Adamu Muhammad Andawo – Member

6. Mallam Yahaya Muhammad Kwana Hudu – Member

7. Sheikh Hassan Sani Kafinga – Member

8. Sheikh Arabi Tudun-Nufawa – Member

9. Mallam Sani Shariff Umar Bichi – Member

10. Za a Sanar nan gaba – Secretary

Bayan ya taya su murna gwamna Abba Kabir Yusuf ya kuma bukace su da su zamo masu amfani da gogewarsu wajen ciyar da hukumomin gana.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bai dace ɗalibai su rika murnar kammala karatu ta hanyoyin da ba su dace ba – Mal Ibrahim Khalil

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa ‎ ‎ ‎Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano...

Budaddiyar Wasika ga Gwamnan Kano kan wanda zai maye gurbin Muhuyi Magaji R/gado daga Kungiyar Lauyoyi yan Kano

Zuwa ga Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf Gwamnan Jihar Kano Gidan...

Dan majalisa Bichi ya sake biyan kuɗin makarantar dalibai 121 masu karatun digiri na biyu da na digirin digirgir

Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Mazabar Bichi a Majalisar...