Yadda wata babbar motar daukar kaya (Tirela) ta fadi yanzu haka a ƙasan gadar Muhammadu Buhari dake Hotoro a birnin Kano.
Zuwa yanzu babu alamun asarar rai, amma ana fargabar ko motar ta danne wani, haka ne yasa al’ummar wajen suka kai agajin gaggawa.
Gobara ta kone ofisoshi 17 a sakatariyar wata karamar hukumar a Kano