Shugaban Hukumar EFCC ya yanke jiki ya Fadi a Villa

Date:

Shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati wato EFCC Abdulrashid Bawa ya yanke jiki ya fadi a fadar shugaban kasar da ke Abuja.

Lamarin ya faru ne lokacin da yake gabatar da jawabi a wajen wani taro a fadar shugaban kasar.

Kwatsam sai ya daina magana ya yanke jiki ya fadi, daga nan aka yi awon gaba da shi zuwa asibiti.

Wasu manyan mutane ciki har da ministan sadarwar Najeriyar Isah Ali Pantami sun kasance tare da shi zuwa wani dan lokaci.

18 COMMENTS

  1. INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN 😭

    Ubangiji ALLAH Yashiga Tsakani Nagari da Mugu ALLAH Yabashi lafiya Kwanciyar Hankali Gamida Kwarin Gwiwar Cigaba Da Fatattakar Masu Wawaso Da Dukiyar Kasa

    • INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN 😭

      Ubangiji ALLAH Yashiga Tsakani Nagari da Mugu ALLAH Yabashi lafiya Kwanciyar Hankali Gamida Kwarin Gwiwar Cigaba Da Fatattakar Masu Wawaso Da Dukiyar Kasa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama mata da maza da ke aikata badala

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mata hudu...

Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Magantu Kan Batun Sheikh Abduljabbar

Hukumar Gyaran Hali ta Jihar Kano ta bayyana cewa...

Dalilin da ya sa na bar tafiyar Kwankwasiyya – Farouk Lawan

Tsohon ɗan majalisar tarayya, Farouk Lawan, ya bayyana cewa...

An Dauke Shaikh Abduljabbar Daga Gidan Yari na Kurmawa Zuwa Wani Wuri – Yan uwansaba

Wani labari da ke yawo a kafafen sada zumunta...