Romon Dimokuraɗiyya: Jobe ya rabawa Matasa 11 Motoci

Date:

Daga Sani Danbala Gwarzo

Dan Majalisa mai wakiltar Dawakin Tofa, Rimin Gado da Tofa, a Majalisar Wakilai ta Tarayya, Engr. Tijjani Abdulkadir Jobe ya raba motoci ga matasa goma sha ɗaya dake yankinsa don basu damar sharbar romon dimokuraɗiyya don yadda ya kamata.

Kadaura24 ta rawaito da yake Jawabi yayin rabon motocin ga wadanda suka Amfana Engr. Jobe ya bayyana cewa Yana jin dadi sosai yaga yana yi wa dan adam hidima yace ya shiga harkokin Siyasa ne ya chanza Rayuwar Matasa daga bangar siyasa da shaye-shaye zuwa managarciyar Rayuwa wacce kowa Zai amfane su.

Ya jaddada mahimmancin matasa wajen cigaban kasa da tattalin arzikin dama Siyasa yana mai jaddada cewa bai kamata a yi amfani da kuruciyr su, jajircewarsu da kwazon su ba wajen biyan bukatun Wasu Kawai ba don inganta Rayuwar su day kasa ba.

Ya ce duba da muhimmancin Matasa yasa a Matsayina na Dan Majalisa nake kokari a koda yaushe wajen ganin na chanza Rayuwar su, hakan tasa na Samar da wadannan Motoci Kuma Ina fatan za suyi Amfani da su ta hanyar data dace.

A Jawabansu bayan sun karbi makullan motocin da aka basu wadanda suka ci gajiyar sun godewa ‘yan majalisar bisa Wannan abun alkhairi da yayi musu ,sun Kuma baiwa Dan Majalisar tabbacin cigaba da mara Masa baya a harkokinsa na Siyasa.

319 COMMENTS

  1. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 films Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  2. Фильм будет называться The Matrix: Resurrections («Матрица: Воскрешения»), и сюжетно он близок к первой картине Матрица 4 2021 Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  3. Фильм будет называться The Matrix: Resurrections («Матрица: Воскрешения»), и сюжетно он близок к первой картине Матрица 4 онлайн Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  4. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 просмотр Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  5. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 онлайн Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  6. Що відомо про бій Усик — Джошуа. Дату бою призначено на суботу, 25 вересня. Він відбуватиметься у Лондоні, а битимуться боксери за володіння титулами чемпіону світу в суперважкій вазі IBF, WBO Александр Усик Энтони Джошуа DAZN Олександр Усик і Ентоні Джошуа проведуть бій 25 вересня. Стало відомо, у кого більші шанси на перемогу

  7. Усик Джошуа – мощное промо боя, видео – Новости бокса Усик – Джошуа: онлайн-трансляція чемпіонського бою Олександр Усик проти Ентоні Джошуа. Інформація, реакція, прогнози на бій 25 вересня в Лондоні на стадіоні Тоттенгем. Фото, відео, реакція соцмереж і думки експертів

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bayan shekaru 20, Kotun Ƙoli ta sanya ranar yanke hukunci kan rikicin masarautar Gwandu

Kotun Koli ta sanya ranar yanke hukunci kan daukaka...

Hukumar Shari’ah ta kaddamar da kwamatoci domin kawo sauye-sauye game da cigaban Shari’a a jihar Kano

  Hukumar Shari'ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta...

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...